iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da bayanin bayan taron kasashen larabawa, da ke  zarginta da yin kutse a cikin harkokin kasashen yankin.
Lambar Labari: 3485718    Ranar Watsawa : 2021/03/06